...Daga Bakin Mai Ita tare da Safina ta shirin Labarina

...Daga Bakin Mai Ita tare da Safina ta shirin Labarina
An wallafa

Yau a cikin shirin Daga Bakin Mai ita mun kawo muku tattaunawa da tauraruwar masana'antar fim ta Kannywood, Maryam Abdullahi wadda ƴar asalin jihar Gombe ce a arewacin Najeriya.