Hanyoyi shida na kariya daga zafin rana da ake yi a arewacin Najeriya

Hanyoyi shida na kariya daga zafin rana da ake yi a arewacin Najeriya
An wallafa

Dakta Dahiru Mohammed Hashim likita ne kuma mai rajin kare muhalli ya ce zafin ranar da ake fuskanta a arewacin Najeriya duk duniya ne sakamakon sauyin yanayi.

Matashin ya lissafa wasu abubuwa guda shida da ya ce idan jama'a suka bi su to za mu kare kansu daga zafin ranar da ka iya yi musu illa.