'Matanmu da ƴaƴanmu na cikin ruwa tsundum saboda ambaliya'

'Matanmu da ƴaƴanmu na cikin ruwa tsundum saboda ambaliya'
An wallafa

Hukumomi a Pakistan na ci gaba da ceto mutanen da bala'in ambaliyar ruwa ta shafa a cikin ƴan makonni a Pakistan.

Sashen BBC Urud ya ji ta bakin mutanen da suka ɗan samu agaji, da kuma waɗanda ke kan jira a yanzu.