Yadda ake yin faten wake da dankalin turawa

Bayanan bidiyo, Latsa sama don kallon bidiyon
Yadda ake yin faten wake da dankalin turawa
An wallafa

Wannan shiri ne da BBC Hausa take kawo muku tsawon watan azumin Ramadan, don bai wa mutane damar gwangwaje basirarsu ta girki.

A wannan bidiyo, Abba Umar Yhero zai koya muku yadda ake yin faten wake da dankalin turawa