Ku san Malamanku tare da Sheikh Abdurrazaq limami a London

Bayanan bidiyo, Latsa alamun bidiyon da ke sama domin kallaon Sheikh Abdurrazaq Ibrahim
Ku san Malamanku tare da Sheikh Abdurrazaq limami a London
An wallafa

Shirin Ku San Malamanku na wannan mako ya kasance tare da Sheikh Ibrahim Abdurrazaq wanda limamin masallacin Seven Sisters ne a birnin London.

Sheikh Ibrahim ya fara karatunsa a birnin Kumasi kafin ya je birnin Kano da Khartoum da Madina a kasar Saudiyya.