Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda ƙwararren mai zane a Kano ke mayar da labari hoto
Yadda ƙwararren mai zane a Kano ke mayar da labari hoto
An wallafa
Nura AbdulRahman wani ƙwararren mai zane ne a Kano, ya shaida wa BBC yadda ya fara sana'ar da kuma irin abubuwan da yake zanawa.