Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
'Ina son yara amma ba na son haihuwa'
'Ina son yara amma ba na son haihuwa'
An wallafa
Yayin da China ke ƙoƙarin ƙarfafa wa al'ummarta wajen ganin suna haihuwa, matasan ƙasar da dama na baya-baya da samun yara.