Yadda za a kula da mai ciwon sikila lokacin damuna

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Yadda za a kula da mai ciwon sikila lokacin damuna
An wallafa

Najeriya na daga cikin ƙasashen da suka fi yawan masu fama da cutar sikila a duniya.

Hajiya Badiyya Inuwa
Bayanan hoto, Hajiya Badiyya Inuwa