Hira da Dakta Rabi'u Kwankwaso

Bayanan sautiLatsa lasifikar da ke sama domin sauraron shirin
Hira da Dakta Rabi'u Kwankwaso
An wallafa

Shirin Gane Mini Hanya na wannan makon ya tattauna da ɗan takarar shugabancin Najeriya ƙarƙashin jam'iyyar NNPP Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso.

Tsohon gwamnan na jihar Kano ya shaida wa BBC irin shirye-shiryen da jam'iyyarsa ke yi na tunkarar babban zaɓen ƙasar.