Ra'ayi Riga: Yadda shekarar 2022 ta kasance ga duniya

Bayanan sautiDanna hoton sama ku saurari shirin:
Ra'ayi Riga: Yadda shekarar 2022 ta kasance ga duniya
An wallafa

Shirin Ra'ayi Riga na wannan makon ya tattauna kan muhimman abubuwan da suka faru a shekarar 2022 da muke yin bankwan da ita.