Muhimman abubuwan da suka faru lokacin Buhari
Muhimman abubuwan da suka faru lokacin Buhari
An wallafa
A ranar 29 ga watan Mayu ne shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya zai mika mulki ga sabon shugaban kasar Bola Ahmed Tinubu.
Abubuwa da dama sun faru karkashin mulkin Buhari na shekara takwas.
A wannan bidiyon mun yi waiwaye kan wasu manyan abubuwan da suka auku a lokacin shugabancin Muhammadu Buhari daga 2015 zuwa 2023.




