Girke-girken Ramadan: Miyar chicken curry da shinkafar basmati

Bayanan bidiyo, Girkie-girken Ramadan
Girke-girken Ramadan: Miyar chicken curry da shinkafar basmati
An wallafa

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa take kawo muku kullum a watan azumi, don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.

A wannan bidiyo, za ku kalli gwanar girkinmu ta yau, da ke nuna mana yadda ake haɗa miyar chicken curry da shinkafar basmati.

Khadijah Grema wadda aka fi sani da cookwith_delished a shafin Instagram, gwanar mai girki ce kuma ta nuna mana yadda ake wannan haɗaɗɗiyar miya ta chicken curry mai ban sha'awa.