Ku San Malamanku tare da Sheikh Muhammad Sanusi Arzai

Ku San Malamanku tare da Sheikh Muhammad Sanusi Arzai
An wallafa

A wannan mako cikin shirin Ku San Malamanku mun kawo muku tattaunawa da sheikh Muhammad Sanusi Arzai, wanda aka haifa a garin Kano.