Damben Dan Alin ba ta isarka da Dan Aliyu
An wallafa

Dan Alin ba ta isarka da Dan Aliyu sun dambata turmi biyu ba kisa a gidan damben Marabar 'Nyanya ranar Lahadi da safe.
Dan Ali daga Kudu da Dan Aliyu daga Arewa sun buga damben ne a ajon Autan dan Bunza da aka gudanar a karamar hukumar Karo a jihar Nasarawa, Najeriya.






