Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 18/05/2025

Bayanan sautiLatsa sama don sauraron shirin
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 18/05/2025
An wallafa

Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu, shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku labarai na ban dariya da nishaɗi, da ban al'ajabi a wasu lokutan ma har da ban taƙaici.

Haruna Shehu Tangaza da Aisha Sharif Baffa suka gabatar da shirin na wannan mako.