Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Burin dan takarar gwamna Borno a jam'iyyar ADP idan ya ci zabe
Burin dan takarar gwamna Borno a jam'iyyar ADP idan ya ci zabe
An wallafa
A jerin hirarrakin da BBC Hausa ke yi da 'yan takarar gwamnonin jihohin Najeriya, a yau muna tafe ne da hira da ɗan takarar gwamnan jihar Borno na jam'iyyar ADP.
Alhaji Rifa'i Munguno ya bayyana abubuwan da yake burin aiwatar idan har ya yi nasara a zaben da za a yi a watan maris ɗin 2023.