Abin da muka tattauna da Tinubu - Rabiu Kwankwaso
Abin da muka tattauna da Tinubu - Rabiu Kwankwaso
An wallafa
Ɗan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankaso, ya faɗa wa BBC Hausa abin da suka tattauna a ganawarsa da Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ranar Juma'a.