Lafiya Zinariya: Kan cutar basir kashi na biyu
Lafiya Zinariya: Kan cutar basir kashi na biyu
An wallafa
Shirin na wannan makon ci gaba ne a kan na makon da ya gabata, wanda ya tattauna batun ciwon basir.
A wannan shirin mun tattauna da likita domin jin matakan da mai ciwon basir zai ɗauka domin rabuwa da cutar.