Cashewar Ali Jita a Landan

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon
Cashewar Ali Jita a Landan
An wallafa

Ali Jita ya ce makasudin zuwansa Landan shi ne don ziyarar sallah ga 'yan uwansa Hausawa mazauna birnin Landan.

Ya kuma ce ya je Landan ne domin shirya gagarumin bikin sallah domin faranta wa Hausawa mazauna Landan.