Amsoshin Takardunku: 05/01/2025

Bayanan sautiLatsa sama don sauraron shirin
Amsoshin Takardunku: 05/01/2025
An wallafa

Shin ta yaya bikin Sabuwar Shekarar Miladiya ya samo asali, kuma tun yaushe ne birane a faɗin duniya ke murnar bikin?

Ko kun san tarihin mataimakiyar zaɓaɓɓen shugaban Ghana, Naana Jane Opoku-Agyemang?

Waɗannan na cikin tambayoyi da shirin 'Amsoshin Takardunku' na wannan mako ya amsa - Haruna Shehu Tangaza ne ya gabatar da shirin.