Su waye ke amfana da tsadar rayuwar da duniya ke fama da ita?
Su waye ke amfana da tsadar rayuwar da duniya ke fama da ita?
An wallafa
Mutane a fadin duniya na fama da tsadar rayuwa da hauhawar farashi, amma ba kowa ne hakan ke yi wa illa ba.
Wasu masana'antun na amfana da hauhawar farashin inda suke samun gagarumar riba.
To amma su waye ke amfana da hakan? Wannan bidiyon ya yi bayanin hakan.



