...Daga Bakin Mai Ita tare da Wilson Onaze na Daɗin Kowa

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Onaze na Daɗin Kowa
...Daga Bakin Mai Ita tare da Wilson Onaze na Daɗin Kowa
An wallafa

A filin namu na ..Daga Bakin Mai Ita na wannan mako za mu kawo muku tattaunawa da Wilson Onaze na wasan Daɗin Kowa.

An dai haifi Wilson a birnin Kano kuma a nan ya yi makarantar firamare da sakandire har zuwa jami'a.

Ya fara harkar fina-finai a 2001 saboda "abin da nake so sosai ne" in ji Wilson.

Wilson ya ce scene ɗin da ya fi so a wasan Daɗin Kowa shi ne wanda "na fito daga gidan Madam Gloria aka ƙwace min waya."

Wilson Onaze