Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Girke-girken Ramadan: Yadda ake sarrafa taliyar ɗanwake wato ɗanwake pasta
An wallafa
Lokacin karatu: Minti 1
A filinmu na girke-girken Ramadan na yau, Radiya Sani Shinkafi ta nuna mana yadda ake iya sarrafa taliyar danwake ko danwake pasta.
Ku biyo Radiya domin ganin yadda ake yin wannan haɗin.