Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Raflin da za su busa wasan mako na 30 a Premier League
Ranar Asabar za a fara wasannin mako na 30 a gasar Premier League, inda za a buga karawa takwas a karkare da wasa biyu ranar Lahadi.
Kawo yanzu an buga wasa 286, saura mako tara a kammala kakar bana, bayan fafatawa 29, amma wasu kungiyoyin suna da kwantan wasannin.
An kuma ci kwallo 782, inda Erling haaland na Manchester City shine kan gaba mai 28 a raga.
Jerin 'yan wasan da ke kan gaba a cin kwallaye:
- Erling Haaland Manchester City 28
- Harry Kane Tottenham Hotspur 22
- Ivan Toney Brentford 17
- Marcus Rashford Manchester United 15
- Gabriel Martinelli Arsenal 13
- Mohamed Salah Liverpool 12
- Bukayo Saka Arsenal 12
- Rodrigo Leeds United 11
- Ollie Watkins Aston Villa 11
- Aleksandar Mitrovic Fulham 11
- Miguel Almiron Newcastle United 11
Arsenal ce kan gaba a teburin Premier da maki 72, sai Manchester City ta biyu mai maki 64 da kuma Newcastle ta uku mai maki 53 iri daya da na Manchester United ta hudu.
Wasannin mako na 30 a Premier League:
Ranar Asabar 8 ga watan Afirilu
- Manchester United da Everton
- Aston Villa da Nottingham Forest
- FC Fulham da West Ham United
- Tottenham da Brighton & Hove Albion
- Leicester da Bournemouth
- Wolverhampton da Chelsea
- Brentford da Newcastle United
- Southampton da Manchester City
Ranar Lahadi 9 ga watan Afirilu
- Leeds United da Crystal Palace
- Liverpool da Arsenal
Jadawalin wasannain da rafli za su yi busa a Premier mako na 30
Ranar Asabar 8 ga watan Afirilu
- Manchester United da Everton
Rafli: Michael Oliver. Mataimaka: Stuart Burt, Simon Bennett. Rafli na hudu: Graham Scott. VAR: Paul Tierney. Mataimakin VAR: Steven Meredith.
- Aston Villa da Nottingham Forest
Rafli: Anthony Taylor. Mataimaka: Gary Beswick, Adam Nunn. Rafli na hudu: Thomas Bramall. VAR: Simon Hooper. Mataimakin VAR: Matthew Wilkes.
- Brentford da Newcastle United
Rafli: Chris Kavanagh. Mataimaka: Wade Smith, Natalie Aspinall. Rafli na hudu: Steve Martin. VAR: Darren England. Mataimakin VAR: Derek Eaton.
- Fulham da West Ham United
Rafli: Jarred Gillett. Mataimaka: Simon Long, Richard West. Rafli na hudu: David Webb. VAR: Andre Marriner. Mataimakin VAR: Dan Cook.
- Leicester City da Bournemouth
Rafli: David Coote. Mataimaka: Lee Betts, Timothy Wood. Rafli na hudu: Oliver Langford. VAR: Neil Swarbrick. Mataimakin VAR: Sian Massey-Ellis.
- Tottenham da Brighton
Rafli: Stuart Attwell. Mataimaka: Darren Cann, James Mainwaring. Rafli na hudu: Jeremy Simpson. VAR: Michael Salisbury. Mataimakin VAR: Dan Robathan.
- Wolverhampton da Chelsea
Rafli: Peter Bankes. Mataimaka: Eddie Smart, Nick Greenhalgh. Rafli na hudu: Dean Whitestone. VAR: Andy Madley. Mataimakin VAR: Nick Hopton.
- Southampton da Manchester City
Rafli: Robert Jones. Mataimaka: Ian Hussin, Marc Perry. Rafli na hudu: Craig Pawson. VAR: John Brooks. Mataimakin VAR: Harry Lennard.
Ranar Lahadi 9 ga watan Afirilu
- Leicester City da Crystal Palace
Rafli: Simon Hooper. Mataimaka: Adrian Holmes, Mark Scholes. Rafli na hudu: Graham Scott. VAR: Jarred Gillett. Mataimakin VAR: Neil Davies.
- Liverpool da Arsenal
Rafli: Paul Tierney. Mataimaka: Constantine Hatzidakis, Scott Ledger. Rafli na hudu: Craig Pawson. VAR: Chris Kavanagh. Mataimakin VAR: Adam Nunn.