Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Abin da ya kamata a rinƙa yi a cikin goman ƙarshe na Ramadana
Abin da ya kamata a rinƙa yi a cikin goman ƙarshe na Ramadana
An wallafa
A cikin jerin bayanai da muke kawowa kan azumin Ramadana, Sheik Nuru Khalid ya yi mana bayani kan ayyukan da mai azumi ya kamata ya mayar da hankali a kai yayin da aka shiga kwanaki goma na ƙarshen watan Ramadana.