Daga Bakin Mai Ita da Ɗan Baba na fim ɗin Ɗadin Kowa
Daga Bakin Mai Ita da Ɗan Baba na fim ɗin Ɗadin Kowa
An wallafa
...Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawaƙan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu.
A wannan mako, mun tattauna da Ƙaribullah Abdussalam wandda aka fi sani da Ɗan Baba a fim ɗin Daɗin Kowa.
Tauraron ya amsa wasu tambayoyin da za ku so ji.



