Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Abubuwa 10 da ya kamata a yi a ranakun Tasu'a da Ashura
Abubuwa 10 da ya kamata a yi a ranakun Tasu'a da Ashura
An wallafa
Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
A gobe Lahadi da jibi Litinin, idan Allah Ya kai mu, za su kasance 9 da 10 ga watan farko na Muharram a shekarar musulunci.
A wadannan ranaku biyu ne kuma ake gudanar da azumin Tasu'a da Ashura, wato wani jerin azumi mai matukar muhimmanci ga al'ummar musulmi.
Khalifa Muhammad Mash'hud, mai karantarwa a haramin Makka ya yi magana kan muhimmancin wadannan ranakun.