Ra'ayi Riga kan dokar bai wa dalibai tallafin rancen karatu a Najeriya

Bayanan sautiRa'ayi Riga kan dokar bai wa dalibai tallafin rancen karatu a Najeriya
Ra'ayi Riga kan dokar bai wa dalibai tallafin rancen karatu a Najeriya
An wallafa

A kwanakin baya ne, shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu, ya rattaba hannu kan sabuwar dokar baiwa dalibai tallafin rancen karatu da ya yi yaken neman zabe da ita.

To shin me dokar ke nufi?, ta wacce hanya daliban za su ci gajiyarta ?. wasu daga cikin batutuwan da muka tattauna kenan a filinmu na Ra'ayi Riga na wannan makon.