Hikayata 2023: Labarin Mairama
Hikayata 2023: Labarin Mairama
An wallafa
Hikayata: Labarin Mairamu wanda Aisha Kabir mazauniyar birnin Kano ta rubuta na daya daga cikin labarai 12 da alkalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo.