Fatana ga Abba Kabir ya zama shugaba nagari mai adalci ga kowa - Gawuna
Fatana ga Abba Kabir ya zama shugaba nagari mai adalci ga kowa - Gawuna
An wallafa
Bayan yanke hukuncin Kotun Ƙolin Najeriya, kan shari'ar zaɓen gwamnan Kano, wanda ya tabbatar da nasarar Gwamna Abba Kabir Yusuf, BBC ta zanta da abokin takararsa na jam'iyyar APC, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna.
Saurarin bayaninsa a cikin wannan bidiyo