Yadda ake girka Biryani Rice da gasasshiyar kaza
Yadda ake girka Biryani Rice da gasasshiyar kaza
An wallafa
A filin girke-girken Ramadan na 2025, a yau za mu kawo muku yadda ake shirya da girka abincin Biryani Rice da gasasshiyar kaza domin yin buɗe baki.
Ku biyo Miss Fatima Zahra wadda aka fi sani da Chefunlock a shafukan sada zumunta domin ganin abubuwan da kuke buƙata domin sarrafa abincin.



