Rikicin Gaza: 'Ban taba zaton zan rayu ba'

Bayanan bidiyo, Rikicin Gaza: 'Ban taba zaton zan rayu ba'
Rikicin Gaza: 'Ban taba zaton zan rayu ba'
An wallafa

Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon: Da alama yarjejeniayr tsagaita wuta da aka sanya wa hannu tsakanin Isra'ila da masu Falasdinawa masu fafutika a Zirin Gaza ta soma aiki. Mazauna yankin sun soma bayyana yadda suke tsallake rijiya da baya sakamakon hare-haren da Isra'ila ta kai a Zirin.

An amince da batun tsagaita wutar ne, wanda Masar ta shiga tsakani wurin kulla shi, bayan an kwashe kwana uku Isra'ila tana kasi hari kan mayakan kungiyar Palestinian Islamic Jihad (PIJ) wadanda su kuma suka rika harba rokoki zuwa Isra'ila.