Amsoshin Takardunku 29/12/2024
Amsoshin Takardunku 29/12/2024
An wallafa
Shin kun san abin da ake la'akari da shi kafin bai wa ƙasa damar ɗaukar nauyin Gasar Kofin Duniya?
Mene ne cutar ƙazuwa? Ta yaya ake kamuwa da ita, sannan ta yaya take yaɗuwa tsakanin mutane?
Haka ma a cikin shirin - wanda Rabi'atu Kabir Runka ta gabatar - ya duba bambancin da ke tsakanin manyan kotunnan duniya na ICJ da ICC