Ana gadon cutar kuturta?

Bayanan sautiLatsa hoton sama ku saurari shirin
Ana gadon cutar kuturta?
An wallafa

Filin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambaya biyu kan ko ana gadon cutar kuturta, da kuma abin da ake nufi da matakin matse bakin aljihu na gwamnati.