Hikayata: Labarin Tuwon Ƙasa
Hikayata: Labarin Tuwon Ƙasa
An wallafa
A yau mun kawo muku labarin Tuwon Ƙasa da ya zo na uku a gasar Hikayata ta 2023.
Aisha Sani Abdullahi mazauniyar birnin Jos ce ta rubuta labarin.
Ta gina labarin nata ne kan yadda matasa ke zuba jari a shafukan intanet da nufin samun 'gwaggwaɓari riba'