Ya za ta kaya a wasan Real Madrid da Arsenal?
Ya za ta kaya a wasan Real Madrid da Arsenal?
An wallafa
Yayin da jinin kowa ke a ƙumba gabanin karawar Real Madrid da Arsenal a yammacin Laraba, wasu magoya bayan kungiyoyin sun bayyana ra'ayoyinsu kan yadda suke tunanin wasan zai kaya.