Ladubban Azumi tare da Sheikh Nuru Khalid
Ladubban Azumi tare da Sheikh Nuru Khalid
An wallafa
A wannan bidiyon, malamin addinin Musulunci, Sheikh Nuru Khalid ya yi bayani daki-daki kan hanyoyin da musulmi ya kamata ya bi domin mutunta ladubban azumi.