A Fada A Cika tare da Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya
A Fada A Cika tare da Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya
An wallafa
A filinmu na A Fada A Cika na wannan makon, BBC Hausa ta yi hira ta musamman da Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya na Jihar Gombe da ke arewacin Najeriya.