Lafiya Zinariya: Matsalar zubewar gashi ga mata
Lafiya Zinariya: Matsalar zubewar gashi ga mata
An wallafa
Shirin namu na wannan makon ya duba batun matsalar cinyewar gashi dga goshi da kuma tsakiyar kai, da kuma sanƙo ga mata.
Habiba Adamu ce ta gabatar da shirin wanda ya tatauna da wata matar da ke fama da lularar, inda ta bayyana mata halin da take ciki sakamakon matsalar.