Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ku san Malamanku tare da Malama Rahama Suleiman Sani
Ku san Malamanku tare da Malama Rahama Suleiman Sani
An wallafa
Shirin Ku San Malamanku na wannan makon ya tattauna ne da Malama Rahama Suleiman Sani wadda aka fi sani da Baba Tabawa.
An haife ta ne a Kano kuma ta shafe shekara sama 40 a Maiduguri a jihar Borno.
Malamar ta ce tun tana shekara 15 aka tafi da ita a Maiduguri inda a can ta yi aurenta.
Ta ce tana da dalibai sama da 80 da suke zuwa daukar karatu a wajenta.
Ku kalli bidiyon domin ji daga bakin malamar.