Daga Bakin Mai Ita tare da Rahama Muhammad ta 'Kwana 90'

Daga Bakin Mai Ita tare da Rahama Muhammad ta 'Kwana 90'
An wallafa

A cikin shirin Daga Bakin Mai Ita na wannan mako, Rahma Muhammad ta faɗa mana ƙalubale mafi girma da ta fuskanta a harkar fim.