Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Kun san farashin ragunan layya a Abuja?
Kun san farashin ragunan layya a Abuja?
An wallafa
Yayin da babbar sallah ta shekarar 2023 ta ƙarato, mun je kasuwar raguna a Abuja domin gani da jin farashin ragunan da ake sayarwa domin yin layya.