Lokacin da ƴan Najeriya daga Sudan suka haɗu da ƴan’uwansu a Abuja
Lokacin da ƴan Najeriya daga Sudan suka haɗu da ƴan’uwansu a Abuja
An wallafa
Rukuni na farko na daliban na Najeriya daga Sudan waɗanda ke guje wa yaki sun isa gida ne da talatainin dare, ranar Laraba.