Dr Jameel ya lissafa falalar kwanaki 10 na watan Dhul Hajji

Dr Jameel ya lissafa falalar kwanaki 10 na watan Dhul Hajji
An wallafa

Dr Jameel Muhammad wanda malamin addinin Musulunci ne a Kaduna, ya lissafa wasu abubuwan da ya ce ya kamata Musulmi su mayar da hankali a kai a kwanki 10 na watan Dhul Hajji.