Abin da ya sa muka ware wa kudancin Najeriya takarar 2027 - Shugaban PDP

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon
Abin da ya sa muka ware wa kudancin Najeriya takarar 2027 - Shugaban PDP
An wallafa

Shugaban jamʼiyyar PDP, Umar Iliya Damagum ya faɗa wa BBC cewa ba za a ɗauki mataki kan Ministan Abuja, Nyesom Wike da sauran mutane ba tukunna saboda yunƙurinsu na haɗa kan jamʼiyyar.

Damagum ya kuma faɗi matsayarsa game da neman shugabancin PDP.

Tace bidiyo - Umar Isa Ladu