Yadda masu ciki za su gane sun yi ɓari

Bayanan sautiLatsa hoton sama ku saurari shirin Lafiya Zinariya:
Yadda masu ciki za su gane sun yi ɓari
An wallafa

Filin Lafiya Zinariya na wannan makon ya tattauna kan matsalar ɓari, wadda mata masu ciki ke yawan fama da ita.

Shirin wanda Habiba Adamu ta gabatar, ya bayyana alamomin da mai ciki za ta gani idan ta yi ɓari.