Yadda ma'aikatan BBC suka kaɗu da abin da suka gani a asibitin Falasɗinawa

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Yadda ma'aikatan BBC suka kaɗu da abin da suka gani a asibitin Falasɗinawa
An wallafa

Ma'aikatan BBC sun kaɗu, har sai da suka dakatar da aikin da suke yi na ɗaukan rahoto saboda kaɗuwa da abin da suka gani a wani asibiti na Falasɗinawa.

Sun ga wasu daga cikin dangi da maƙwaftansu cikin mawuyacin hali.