Ko kun san illar da rikicin Iran da Isra'ila zai yi wa duniya?

Bayanan bidiyo, Ko kun san illar da rikicin Iran da Isra'ila zai iya yi wa duniya?
Ko kun san illar da rikicin Iran da Isra'ila zai yi wa duniya?
An wallafa

Kun san cewa rikicin Isra'ila da Iran na iya janyo durƙushewar tatalin arziƙin duniya?

A ƙarshen makon da ya gabata ne rikici tsakanin Isra'ila da Iran ya yi ƙamari, bayan da Isra'ilar ta fara kai wa Iran ɗin hare-hare, inda ita ma Iran ta mayar da martani kuma abin ya koma kai wa juna hare-haren da ke janyo rashin rayuka da gine-gine.

Ku kalli ƙarin bayani a bidiyon da ke sama.