Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Cututtukan da za a iya kamuwa da su sanadiyar ambaliyar ruwa a Najeriya
Cututtukan da za a iya kamuwa da su sanadiyar ambaliyar ruwa a Najeriya
An wallafa
Najeriya na fuskantar ambaliyar ruwa mafi muni cikin shekara 10, matsalar da ta tilasta wa mutane miliyan 1.4 barin muhallansu.
Jihohin ƙsar da dama sun fuskanci wannan mummunan iftila'i.
Dr Nasiru Gwarzo, ƙwararren likita ne kuma darakta a ma'aikatar jin ƙai ta Najeriya, a cikin wannan biidyon, ya bayyana irin cututtukan da za a iya kamauwa da su ko da bayan wucewar damina sakamakon ambaliyar.