Kalli yadda ake fafatawa a gasar zabga mari

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Kalli yadda ake fafatawa a gasar zabga mari
An wallafa

Wannan wasa na zabga mari na ƙara samun karɓuwa tsakanin al'umma a yankin Punjab na ƙasar Pakistan.

Kamar sauran gasanni, wanda ya yi nasara kan samu kyautar kuɗi da kuma kofi.

Gasar zabga mari
Bayanan hoto, Gasar zabga mari